Mai Taimako Na (My Helper) Lyrics by Solomon Lange


Solomon Lange – Mai Taimako Na (My Helper) Lyrics

(Sung in Hausa)

Ko cikin duhu, ko cikin dare (Though it be dark, though it be night)

Bazanji tsoro ba, mai ceto (I will not be afraid, My Savior)

Oh ya Yesu, Masoyina (Oh Jesus, my Lover)

Ko a tudu, ko cikin kwari (On the mountains or in the valley)

Kana tare da ni (You are with me)

Eh… Masoyina (Oh, my Lover)

Ko cikin Yaki (even in times of war)

Bazaka yashe ni ba (yo will not forsake me)

Masoyinam Eh… Masoyina (My Lover, Oh My Lover)

Ai na kira Sunan ka (When I called upon Your Name)

You heard my voice, And you Lifted my Head

Eh… Masoyina (Oh, my Lover)

Refrain:

Mai Taimako na, mai Taimako na! (My Helper, my Helper!)

Mai Taimako na, mai Taimako na (My Helper, my Helper!)

Bazan ji soro ba (I will not be afraid)

Mai Taimako na, mai Taimako na (My Helper, my Helper!)

Bazan ji kunya ba (I will not be ashamed)

Mai Taimako na, mai Taimako na (My Helper, my Helper!) (Repeat)

Ko cikin duhu, ko cikin dare(Though it be dark, though it be night) .

Bazanji tsoro ba, mai ceto (I swill not be afraid)

Eh… Masoyina (Oh, my Lover)

Ko cinki yaki, ko cikin yunwa (Even in times in war, or in times of hunger)

Bazaka yashe ni ba, ya Yesu (You will not forsake me, Oh Jesus)

Check:  Wiz Khalifa – Y U Mad Lyrics

Eh… Masoyina (Oh, my Lover)

Kai ka fanshe ni (You redeemed me)

Daga aikin duhu Masoyina (From the works of darkness, My Lover)

Ai Kaine mai Fansata (You are my Redeemer)

Duk wanda ya kira Sunanka (Whoever calls upon your Name)

Bazayaji kunyaba Masoyina (Will not be put to shame)

Ai kaine Masoyinmu (You are our lover)

(Refrain)

Bridge:

Bazan ji tsoro ba (I shall not be afraid)

Mai Taimako na (My Helper)

Bazan ji soro ba (I shall not be afraid)

Kai ne mai Taimako na (For You are my Helper)

(Refrain)

Solomon Lange – Mai Taimako Na (My Helper) mp3,Solomon Lange – Mai Taimako Na (My Helper) video, album,Solomon Lange – Mai Taimako Na (My Helper) remix free audio music download Solomon Lange – Mai Taimako Na (My Helper)